73 Kai ne ka halicce ni, ka kuma kiyaye ni lafiya,Ka ba ni ganewa, don in koyi dokokinka.
Karanta cikakken babi Zab 119
gani Zab 119:73 a cikin mahallin