5 Ubangiji ya ce, “Amma zan zo yanzu,Domin ana zaluntar masu bukata,Waɗanda aka tsananta musu kuma, suna nishi don zafi.Zan ba su zaman lafiya da suke nema!”
Karanta cikakken babi Zab 12
gani Zab 12:5 a cikin mahallin