6 Ku yi wa Urushalima addu'ar salama!“Allah ya sa masu ƙaunarki su arzuta!
7 Salama ta samu a garukanki,Da zaman lafiya kuma a fādodinki.”
8 Saboda abokaina da aminaina,Na ce wa Urushalima, “Salama a gare ki!”
9 Saboda Haikalin Ubangiji, Allahnmu,Ina addu'a domin ki arzuta.