Zab 123:2 HAU

2 Kamar yadda bara yake dogara ga maigidansa,Baranya kuma ga uwargijiyarta,Haka nan muke zuba ido gare ka, ya Ubangiji Allahnmu,Har mu sami jinƙanka.

Karanta cikakken babi Zab 123

gani Zab 123:2 a cikin mahallin