Zab 125:1 HAU

1 Waɗanda suke dogara ga Ubangiji,Suna kama da Dutsen Sihiyona,Wanda ba zai jijjigu ba, faufau.Faufau kuma ba za a kawar da shi ba.

Karanta cikakken babi Zab 125

gani Zab 125:1 a cikin mahallin