Zab 129:8 HAU

8 Duk waɗanda suke wucewa a hanya ba za su ce,“Ubangiji ya sa maka albarka!” ba,Ko su ce, “Muna sa maka albarka da sunan Ubangiji!”

Karanta cikakken babi Zab 129

gani Zab 129:8 a cikin mahallin