Zab 13:2 HAU

2 Har yaushe raina zai jure da shan wahala?Har yaushe zan yi ta ɓacin rai dare da rana?Har yaushe maƙiyana za su riƙa cin nasara a kaina?

Karanta cikakken babi Zab 13

gani Zab 13:2 a cikin mahallin