Zab 131:1 HAU

1 'Ya Ubangiji, na rabu da girmankai,Na bar yin fariya,Ba ruwana da manyan al'amura,Ba ruwana kuma da zantuttukan da suka fi ƙarfina.

Karanta cikakken babi Zab 131

gani Zab 131:1 a cikin mahallin