1 Ya Ubangiji, kada ka manta da DawudaDa dukan irin aikin da ya yi.
2 Ka tuna, ya Ubangiji, da alkawarin da ya yi,Da rantsuwar da ya yi maka, ya Maɗaukaki, Allah na Isra'ila,
3 “Ba zan tafi gida ko in kwanta ba,
4 Ba zan huta, ko in yi barci ba,