23 Bai manta da mu sa'ad da aka yi nasara da mu ba,Gama ƙaunarsa madawwamiyar ce.
24 Ya 'yantar da mu daga abokan gābanmu,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.
25 Yana ba da abinci ga dukan mutane da dabbobi,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.
26 Ku yi wa Allah sa Sama godiya,Gama ƙaunarsa madawwamiyar ce.