Zab 137:7 HAU

7 Ka tuna, ya Ubangiji, da abin da Edomawa suka yi,A ranar da aka ci Urushalima.Ka tuna da yadda suka ce,“A ragargaza ta har ƙasa!”

Karanta cikakken babi Zab 137

gani Zab 137:7 a cikin mahallin