Zab 138:6 HAU

6 Ko da yake Ubangiji yana can Sama,Duk da haka yana kulawa da masu kaɗaici.Masu girmankai kuwa ba za su iya ɓoye kansu daga gare shi ba.

Karanta cikakken babi Zab 138

gani Zab 138:6 a cikin mahallin