1 Ya Ubangiji, ka jarraba ni, ka san ni.
2 Ka sa dukan abin da nake yi,Tun daga can nesa ka gane dukan tunanina.
3 Kana ganina, ko ina aiki, ko ina hutawa,Ka san dukan ayyukana.
4 Tun kafin in yi maganaKa riga ka san abin da zan faɗa.