12 Amma har duhun ma, ba duhu ba ne a gare ka,Dare kuwa haskensa kamar na rana ne.Duhu da haske, duk ɗaya ne gare ka.
Karanta cikakken babi Zab 139
gani Zab 139:12 a cikin mahallin