Zab 14:4 HAU

4 Ubangiji ya ce, “Ba su sani ba?Duk waɗannan masu aikin mugunta jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke zaman gari,Ba su yin addu'a gare ni.”

Karanta cikakken babi Zab 14

gani Zab 14:4 a cikin mahallin