Zab 142:6 HAU

6 Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako,Gama na nutsa cikin fid da zuciya.Ka cece ni daga maƙiyanaWaɗanda suka fi ƙarfina.

Karanta cikakken babi Zab 142

gani Zab 142:6 a cikin mahallin