Zab 143:1 HAU

1 Ya Ubangiji ka ji addu'ata,Ka kasa kunne ga roƙona!Kai adali ne mai aminci,Don haka ka amsa mini!

Karanta cikakken babi Zab 143

gani Zab 143:1 a cikin mahallin