Zab 143:10 HAU

10 Kai ne Allahna,Ka koya mini in aikata nufinka.Ka sa in sami alherin Ruhunka.Ka bi da ni a hanyar lafiya.

Karanta cikakken babi Zab 143

gani Zab 143:10 a cikin mahallin