Zab 143:7 HAU

7 Yanzu ka amsa mini, ya Ubangiji!Na fid da zuciya duka!Kada ka ɓuya mini,Don kada in zama cikin waɗanda suke gangarawa zuwa lahira.

Karanta cikakken babi Zab 143

gani Zab 143:7 a cikin mahallin