Zab 144:12 HAU

12 Ka sa 'ya'yanmu maza waɗanda suke cikin samartaka,Su zama kamar itatuwan da yake girma da ƙarfi.Ka sa 'ya'yanmu mataSu zama kamar al'amudai,Waɗanda suke adanta kusurwoyin fāda.

Karanta cikakken babi Zab 144

gani Zab 144:12 a cikin mahallin