15 Mai farin ciki ce al'ummarDa abin nan da aka faɗa ya zama gaskiya a gare ta.Masu farin ciki ne jama'ar da Allahnsu shi ne Ubangiji!
Karanta cikakken babi Zab 144
gani Zab 144:15 a cikin mahallin