2 Shi yake kiyaye ni,Shi yake kāre ni,Shi ne mafakata da Mai Cetona,Wanda nake dogara gare shiDon samun zaman lafiya.Shi ne ya ɗora ni a kan al'ummai.
Karanta cikakken babi Zab 144
gani Zab 144:2 a cikin mahallin