Zab 147:1 HAU

1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Abu mai kyau ne mu yabi Allahnmu,Abu mai daɗi ne, daidai ne kuma, a yabe shi.

Karanta cikakken babi Zab 147

gani Zab 147:1 a cikin mahallin