Zab 17:1 HAU

1 Ka kasa kunne ga roƙona, ni adalin mutum,Ka lura da kukana na neman taimako!Ka kasa kunne ga addu'ata,Gama ni ba mayaudari ba ne.

Karanta cikakken babi Zab 17

gani Zab 17:1 a cikin mahallin