Zab 18:16 HAU

16 Ubangiji ya miƙa hannunsa daga samaniya ya ɗauke ni,Ya tsamo ni daga cikin ruwa mai zurfi.

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:16 a cikin mahallin