Zab 18:2 HAU

2 Ubangiji ne Mai Cetona,Shi ne garkuwata mai ƙarfi.Allahna, shi ne yake kiyaye ni,Lafiya nake sa'ad da nake tare da shi,Yana kiyaye ni kamar garkuwa,Yana kāre ni, ya ba ni lafiya.

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:2 a cikin mahallin