Zab 18:30 HAU

30 Wannan Allah dai! Ayyukansa kamiltattu ne ƙwarai,Maganarsa abar dogara ce!Kamar garkuwa yake, ga duk mai neman taimako a wurinsa.

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:30 a cikin mahallin