Zab 18:43 HAU

43 Ka cece ni daga mutane masu tawaye,Ka naɗa ni in yi mulkin sauran al'umma,Jama'ar da ban san ta ba, ta zama abin mulkina.

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:43 a cikin mahallin