Zab 18:48 HAU

48 Yakan cece ni daga maƙiyana.Ka ba ni nasara a kan magabtana, ya Ubangiji,Ka kiyaye ni daga mutane masu kama-karya,

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:48 a cikin mahallin