Zab 18:50 HAU

50 Kullayaumi Allah yakan ba sarkin da ya naɗa babbar nasara.Yakan nuna madawwamiyar ƙauna ga wanda ya zaɓa,Wato Dawuda da zuriyarsa har abada.

Karanta cikakken babi Zab 18

gani Zab 18:50 a cikin mahallin