6 A shan wahalata na kira ga Ubangiji,Na yi kira ga Allahna domin neman taimako.A Haikalinsa ya ji muryata,Kukana na neman taimako ya kai kunnensa.
Karanta cikakken babi Zab 18
gani Zab 18:6 a cikin mahallin