Zab 19:13 HAU

13 Ka tsare ni kuma daga laifofi na fili,Kada ka bari su mallake ni.Sa'an nan zan zama kamili,In kuɓuta daga mugun zunubi.

Karanta cikakken babi Zab 19

gani Zab 19:13 a cikin mahallin