Zab 20:6 HAU

6 Yanzu dai na sani Ubangiji yakan ba da nasara ga zaɓaɓɓen sarkinsa,Yakan amsa masa daga samaniyarsa mai tsarki,Da ikonsa mai girma yakan sa shi yă yi nasara.

Karanta cikakken babi Zab 20

gani Zab 20:6 a cikin mahallin