10 Sarki zai karkashe 'ya'yansu duka,Zai yanyanke dukan zuriyarsu.
11 Sun ƙulla mugayen dabaru, suna fakonsa,Amma ba za su yi nasara ba.
12 Zai harba kibansa a kansu,Ya sa su juya su gudu.
13 Ya Ubangiji, ka zo da ƙarfinka!Za mu raira waƙa mu yabi ikonka.