Zab 22:14 HAU

14 Ƙarfina ya ƙare,Ya rabu da ni kamar ruwan da ya zube ƙasa.Dukan gaɓoɓina sun guggulle,Zuciyata ta narke kamar narkakken kakin zuma.

Karanta cikakken babi Zab 22

gani Zab 22:14 a cikin mahallin