Zab 27:1 HAU

1 Ubangiji ne haskena da cetona,Ba zan ji tsoron kowa ba.Ubangiji yana kiyaye ni daga dukan hatsari,Ba zan ji tsoro ba.

Karanta cikakken babi Zab 27

gani Zab 27:1 a cikin mahallin