6 Ta haka zan ci nasara a kan magabtana da suke kewaye da ni.Da sowar farin ciki mai yawa zan miƙa sadakoki a Haikalinsa!Zan raira waƙa, in yabi Ubangiji!
Karanta cikakken babi Zab 27
gani Zab 27:6 a cikin mahallin