9 Kada ka ɓoye mini fuskarka, ya Ubangiji!Kada ka yi fushi da ni,Kada kuwa ka kori bawanka.Kai ne kake taimakona, tun dā ma,Kada ka bar ni, kada ka yashe ni,Ya Allahna, Mai Cetona!
Karanta cikakken babi Zab 27
gani Zab 27:9 a cikin mahallin