Zab 28:1 HAU

1 Ina kira gare ka, ya Ubangiji mai kāre ni,Ka ji kukana!In kuwa ba ka amsa mini ba,Zan zama ɗaya daga cikin waɗanda suka gangara zuwa lahira.

Karanta cikakken babi Zab 28

gani Zab 28:1 a cikin mahallin