Zab 28:3 HAU

3 Kada ka kāshe ni tare da mugaye,Tare da masu aikata mugunta,Mutane waɗanda maganarsu kamar ta zumunci ce,Amma zukatansu cike suke da ƙiyayya.

Karanta cikakken babi Zab 28

gani Zab 28:3 a cikin mahallin