Zab 29:6 HAU

6 Yakan sa duwatsun Lebanon su yi tsalle kamar 'yan maruƙa,Ya kuma sa Dutsen Harmon ya yi tsalle kamar ɗan maraƙi.

Karanta cikakken babi Zab 29

gani Zab 29:6 a cikin mahallin