Zab 3:3 HAU

3 Amma kai, ya Ubangiji, kullum kana kiyaye ni daga hatsari,Kana ba ni nasara,Kana kuma maido mini da ƙarfin halina.

Karanta cikakken babi Zab 3

gani Zab 3:3 a cikin mahallin