Zab 31:11 HAU

11 Magabtana duka suna mini ba'a,Maƙwabtana sun raina ni,Waɗanda suka san ni kuwa suna jin tsorona,Sa'ad da suka gan ni a kan titi sukan guje mini.

Karanta cikakken babi Zab 31

gani Zab 31:11 a cikin mahallin