Zab 31:17 HAU

17 Ina kira gare ka, ya Ubangiji,Kada ka bari a ci nasara a kaina!Ka sa a ci nasara a kan mugaye,Ka sa su yi shiru a lahira.

Karanta cikakken babi Zab 31

gani Zab 31:17 a cikin mahallin