Zab 31:23 HAU

23 Ku ƙaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka!Ubangiji yana kiyaye masu aminci,Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.

Karanta cikakken babi Zab 31

gani Zab 31:23 a cikin mahallin