Zab 31:9 HAU

9 Ka yi mini jinƙai, ya Ubangiji,Gama ina shan wahala,Idanuna sun gaji saboda yawan kuka,Na kuwa tafke ƙwarai!

Karanta cikakken babi Zab 31

gani Zab 31:9 a cikin mahallin