Zab 32:7 HAU

7 Kai ne maɓoyata,Za ka cece ni daga wahala.Ina raira waƙa da ƙarfi saboda cetonka,Domin ka kiyaye ni.

Karanta cikakken babi Zab 32

gani Zab 32:7 a cikin mahallin