Zab 32:9 HAU

9 Kada ka zama wawa kamar doki ko alfadari,Wanda dole sai da linzami, da ragama za a sarrafa shi,Sa'an nan yă yi maka biyayya.”

Karanta cikakken babi Zab 32

gani Zab 32:9 a cikin mahallin