Zab 35:10 HAU

10 Da zuciya ɗaya zan ce wa Ubangiji,“Ba wani kamarka!Kakan kāre marasa ƙarfi daga masu ƙarfi,Talaka da matalauci kuma daga azzalumai!”

Karanta cikakken babi Zab 35

gani Zab 35:10 a cikin mahallin