Zab 35:4 HAU

4 Ka sa a kori waɗanda suke ƙoƙari su kashe ni, a kunyatar da su!Ka sa waɗanda suke mini maƙarƙashiya su juya da baya, su ruɗe!

Karanta cikakken babi Zab 35

gani Zab 35:4 a cikin mahallin